1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
June 30, 2021

A cikin shirin za a ji cewa a yayin da ake shirin tunkarar zaben 2023 a Najeriya, 'yan siyasa musamman masu mukaman gwamna da na majalisa na cigaba da sauya sheka daga PDP mai adawa zuwa APC da ke mulki, a wani matakin bunkasa harkokin kasuwanci, babbar hadaddiyar cibiyar 'yan kasuwar Nijar ta kaddamar da wasu sabbin sauye sauye irin na zamani ga tsarin kasuwancinta.

https://p.dw.com/p/3vqJF