1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
June 4, 2021

A cikin shirin za a ji cewa sabon speto janar na 'yan sandan Nigeriya da majalisar 'yan sanda ta amince da nadinsa ya yi barazanar sa kafar wando guda da duk wadanda ke neman tada zaune tsaye a kasar ciki har da 'yan IPBO da 'yan siyasa.

https://p.dw.com/p/3uSPg