1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
December 3, 2020

‘Yan siyasa da fararen hula na Jamhuriyar Nijar na ci gaba da mayar da martani ga watsi da karar da ake zargin dan takarar shugaban kasa na jam’iyya mai mulki cewa ba dan kasar ba ne a gaban kotu. Fadar Shugaban Najeriya ta bukaci ‘yan kasar su taimaka wa shugaban kasa wurin ganin an magance matsalar tsaro.

https://p.dw.com/p/3mCdX