1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Yamma

November 12, 2020

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto game da jimamin da Ghana ke yi game da rasuwar Tsohon Shugaban kasar Jerry Rawlings da rahoto kan kalubalantar da ake yi wa dan takarar shugaban kasar Nijar Bazoum Mohammed da rahoto kan yadda kasashen Afirka ke wahala da bashi a saboda zuwan corona.

https://p.dw.com/p/3lDXZ