1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
October 10, 2020

A cikin shirin za a ji cewa Koriya ta Arewa ta nuna wani makami mai linzami da ke cin dogon zango, kana kuma a kwai shirye shirye kamar Ra'*yin Malamai da Ji Ka Karu da shirin Darasin Rayuwa.

https://p.dw.com/p/3jkHR