1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma

August 5, 2020

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto a kan yunkurin kasashen duniya na bayar da agaji a iftila'in da ya samu kasar Lebanon da rahoto a kan cika shekaru 60 da samun 'yancin kan kasar Burkina Faso da rahoto a kan kamen masu zanga-zangar juyin-juya hali ta RevolutionNow da gwamnatin Najeriya ta yi.

https://p.dw.com/p/3gTkE