1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma

May 25, 2020

A cikin shirin akwai rahoto kan kalubalantar manoman Najeriya da Shugaba Buhari ya yi a kan su samar wa kasar da abinci da rahoto a kan yajin aikin ma'aikatan lafiya a jihar Kaduna da rahoto kan komawar ma'aikata bakin aiki a Jamhuriyar Nijar.

https://p.dw.com/p/3ckdD