1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
May 2, 2020

A cikin shirin za a ji shirin ra'ayin malamai da ya tattauna kan kalubalan da kafafen yada labarai masu zaman kansu ke fuskanta sakamakon annobar Coronavirus da shirin zabi sonka da wasan kwaikwayo na Ji Ka Karu.

https://p.dw.com/p/3bhTm