1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
April 16, 2020

A cikin shirin za a ji cewa a daidai lokacin da ake fama da kwan gaba kwan baya game da cutar coronavirus a Najeriya a makwafciyar kasar Jamhuriyar Nijar jama'a da dama ne ke nuna shakku gangane da cutar.

https://p.dw.com/p/3b27M