1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
March 28, 2020

A cikin shiri za a ji cewa Gwamnatin Jihar Filato tare da jami'an tsaro sun gayyaci shugaban majalisar malamai na kungiyar Izala ta kasa domin ya bayar da bahasi, akwai wasu karin shirye-shirye ciki har da Ra'ayin Malamai kan annobar coronavirus.

https://p.dw.com/p/3aARC