1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
January 1, 2020

A cikin shirin za a ji cewa ofishin jakadancin Amirka da ke Iraki ya dakatar da duk wasu ayyukansa biyo bayan zanga zangar da ta mamaye harabar ma'aikatar, akwai shiri na musamman da ke bitar muhimman abubwan da suka wakana a nahiyar Afirka a shekarar da tagabata.

https://p.dw.com/p/3VZQj