1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
December 20, 2019

A cikin shirin bayan an saurari labaran duniya za a ji cewa a Najeriya ministan gona Sabo Nanono ya kadamar da wata gona ta bincike da ke koyar da dabarun noma a yankunan da suke fama da kamfan ruwa domin habbaka noman.

https://p.dw.com/p/3VAMj