1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na DW Hausa

Lateefa Mustapha Ja'afar
March 15, 2017

A cikin shirin bayan Labaran Duniya muna tafe da rahotanni ciki kuwa har da na watsi da majalisar dattijan Najeriya suka yi da Ibrahim Magu a matsayin shugaban hukumar EFCC da ke yaki da almundahana da kudaden al'umma da ma cin hanci da rashawa. 

https://p.dw.com/p/2ZFxa