1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na DW Hausa

Lateefa Mustapha Ja'afarAugust 21, 2016

A cikin shirin bayan Labaran Duniya za kuji cewa a Najeriya 'yan kungiyar Niger Delta Avengers sun ce za su Daina kai hare-hare a yankin na Niger Delta da ke da arzikin man fetur, kana su tattauna da gwamnati. Akwai shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.

https://p.dw.com/p/1JmZC