1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na ranar 17.02.2016

February 17, 2016

Jigon rahotannin a cikin shirin ya mayar da hankali kan faduwar darajar naira a Najeriya. A kasar Chadi kuwa wata zanga-zanga ce ta barke sakamakon fyade da aka yi wa wata budurwa da ake zargin wasu 'ya'yan minisoci da hannu ciki.

https://p.dw.com/p/1Hx3l