1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na 16.02.2017

February 16, 2017

A cikin shirin za a ji cewa, masu fafutikar yaki da cin hanci a Najeriya, sun yi zanga-zangar lumana a Kaduna, domin goyon baya ga kudadan da ake kwatowa daga hannun barayin gwamnati.

https://p.dw.com/p/2Xj2c