1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na DW na 09.08.2017

Salissou Boukari
August 9, 2017

A cikin shirin za a ji cewa Majalisar Dinkin Duniya ta yi hannun ka mai sanda dangane da baranar yunwa da kasashen Yemen, Somaliya, Sudan ta Kudu da kuma yankin Arewa maso gabashin Najeriya ke fuskanta sakamakon yake-yake.

https://p.dw.com/p/2hxer