1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na 05.12.2015

Ahmed SalisuDecember 5, 2015

A cikin shirin za a ji cewar wasu mata 'yan kunar bakin wake sun hallaka mutane da dama a wasu hare-hare uku da suka kai wata kasuwa a Chadi. Za kuma a ji karin haske kan zaben gwamna a jihar Bayelsa da ke kudancin Najeriya inda rahotanni ke cewar an samu asarar rai.

https://p.dw.com/p/1HI34