1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na DW Hausa

Lateefa Mustapha Ja'afar
May 30, 2018

A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahoto kan taron kokarin dakile matasa shiga kungiyoyin 'yan ta'adda a tsakanin matasa a shiyar Arewa maso Gabashin Najeriya, da sauran rahotanni da shirye-shiryenmu.

https://p.dw.com/p/2yfs3