1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na DW Hausa (21.06.2018)

Mouhamadou Awal Balarabe
June 21, 2018

A cikin shirin za'a ji cewar a Najeriya hukumar INEC ta bayyana cewar za a samu jam'iyyu sama da 100 da kuma masu kada kuri'a akalla miliyan 80 a zaben 2019, lamarin da ke zama kalubale wajen shirya sahihin zabe

https://p.dw.com/p/30317