1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na DW Hausa 10.03.16

A'Rahemm HassaneMarch 10, 2016

Cikin shirin namu na wannan yammaci za mu leka janhuriyar Nijar domin jin halin da ake ciki dangane janyewar 'yan adawa da zaben shugaban kasa zagaye na biyu. a Najeriya kuwa ma'aikatan kamfanin mai na NNPC sun janye yajin aiki.

https://p.dw.com/p/1IBLW