1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ku saurari shirin yamma na DW Hausa

Lateefa Mustapha Ja'afarJune 5, 2015

Shirin yamma na DW Hausa na ranar shida ga watan Yuni 2015 ya mayar da hankali kann taron kasashe masu karfin tattalin arziki na duniya wato G7 da sabon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai halarta, akwai kuma rahoto kan yaki da yiwa yara mata kanana aure a Jamhuriyar Nijar da sauran rahotanni da shirye-shirye.

https://p.dw.com/p/1FcUQ