1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW 28.02.2018

Yusuf Bala Nayaya
February 28, 2018

A cikin shirin za a ji a kokarin neman hanyar ceto tafkin Chadi daga barazana ta kafewa masu ruwa da tsaki sun zauna taro a Abuja Najeriya. A Jamus mahukunta sun fuskanci kutse a na'urar kwamfuta.

https://p.dw.com/p/2tUDD