1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na 25:10:2017

Ramatu Garba Baba
October 25, 2017

A cikin shirin za a ji cewa rundunar sojin Najeriya ta soma bincike don tantance ko harin da ta kai a jahar Borno ya halaka daya daga cikin matan shugaban kungiyar Boko Haram da kuma kiran da jagoran adawa na kasar Kenya ya yi na jama'a su kauracewa zaben kasar.

https://p.dw.com/p/2mVf3