1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na 22:05:2018

May 22, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, rundunar 'yan sandan jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya ta tabbatar da cewa wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne, sun sace matar kwamishinan matasa da wasannin jihar da kuma 'ya'yansa guda shida, da kuma koken Falisdinu na binciken kisan al'ummarta sittin a rikicin zirin Gaza.

https://p.dw.com/p/2y93g