SiyasaShirin Yamma na 21.02.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba02/21/2018February 21, 2018A cikin shirin za a ji cewa, gwamnatin Tarrayar Najeriya ta karyata bayanan da ke cewa 'yan kungiyar Boko Haram sun sace wasu 'yan makaranta 94 a garin Dapci da ke jihar Yobe da kuma yadda rikicin yaki ke tsananta a kasar Siriya.https://p.dw.com/p/2t6c1Talla