1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na 13:04:2018

Ramatu Garba Baba
April 13, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, kasar Siriya ta ce za ta dauki matakin kare kanta muddin kasashen yamma suka kai mata hari kamar yadda suka dauki alkawarin yi, UNICEF kuwa ta ce yara akalla dubu daya mayakan Boko Haram suka sace a Najeriya a daga shekarar 2013.

https://p.dw.com/p/2w1yg