1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma: 27.04.2016

Mohammad Nasiru AwalApril 27, 2016

Jigon rahotannin namu zai kasance kan matsalar rigingimu da ake samu tsakanin makiyaya da manoma a Najeriya da kuma kokarin jihar Katsina na magance shi. Majalisar dokokin kasar Chadi ta dauki matakin tsawaita dokar ta bace a cikin yankin tafkin Chadi da watanni shida.

https://p.dw.com/p/1IeLB