A cikin shirin za ku ji a Najeriya shirin doka da zai samar da kariya daga fuskantar shari’a ga shugabanin majalisun datawa da ta wakilai da ma jihohi domin kaucewa fuskantar duk wata tuhuma ta kotu ya sanya fuskantar ra’ayoyi mabambanta da ma maida martani.