Za a ji cewa an gudanar da wani zaman taro inda aka tattara kudade don taimakawa Musulmi 'yan kabilar Rohingya na kasar Myanmar wanda yanzu haka ke cikin mawuyacin hali. A Najeriya fadar shugaban kasa ta bada umarnin sallamar tsohon shugaban kwamitin binciken harkokin fanshoAbdulrasheed Maina daga aiki.