1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Yamma 19.02.2021

February 19, 2021

Yau ake kammala yakin neman zaben shugaban kasa zagaye na biyu a Jamhuriyar Nijar da za a yi ranar Lahadi. A Najeriya kuwa hukumomi ne ke kokari wajen daukar matakan tsaro a sassan kasar daban-daban, daidai lokacin da 'yan bindiga ke cigaba da yin garkuwa da mutane don neman kudin fansa.

https://p.dw.com/p/3pclg