1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 18.01.2019

January 18, 2019

A cikin shirin za a ji cewa, a Najeriya 'Yan takara da mataimakansu 144 ne za su fafata, a zaben shugabancin kasar da za a yi ranar 16 ga watan gobe, kamar yanda hukumar zaben kasar INEC ta bayyana.

https://p.dw.com/p/3BoAL