1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma: 17.10.2016

SK2 / S02SOctober 17, 2016

Jigon rahotannin ya kasance kan rikice-rikice a Iraki da Siriya.

https://p.dw.com/p/2RLvu

A cikin rahotannin za ku ji dakarun Iraki da Kurdawa na ci gaba da fafatawa domin sake kwace birnin Mosul daga hannun 'yan kungiyar IS da ke ikirarin kafa daular Islama kuma a karo na farko sojojin gwamnatin suna hadakai da kungiyoyin na sa-kai wadanda ba kasafai suke jituwa ba.

Taron Ministocin harkokin waje na Kungiyar Tarayyar Turai a kasar Luxemburg  da aka tsammaci kakaba wa Rasha takunkumi saboda zargin aikata lafin yaki a Siriya ba a dai kai ga hakan ba.