1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 11.05.2020

Gazali Abdou Tasawa
May 11, 2020

A cikin shirin za ku ji cewa jigon rahotannin namu ya duba batun hare-haren da kungiyar Boko Haram ta zafafa a kwanakin nan a Jihar Diffa duk da kasancewa rundunar hadin gwiwa ta kasashen yankin tabkin Chadi.

https://p.dw.com/p/3c31W