1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma (10.03.2021)

Binta Aliyu Zurmi ZMA
March 10, 2021

Shugaban kungiyar likitocin asibitocin sha-ka-tafi na Jamus Adreas Gassen, ya shaidar da cewar kama daga watan Afrilu, likitocin kananan asibitoci za su iya yi wa mutane miliyan 20 allurar rigakafin corona.

https://p.dw.com/p/3qSSP