1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin yamma 09.10.2020

Ramatu Garba Baba
October 9, 2020

Shirin na kunshe da labarai da rahotanni ciki har da rahoto kan ci gaba da yaduwar annobar corona da kuma zaben gwamna a jihar Ondo da ke yankin Kudu maso Yammacin Najeriya, da za a gudanar a Asabar wannan makon mai karewa.

https://p.dw.com/p/3jiHN