1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma: 09.05.2016

Mohammad Nasiru AwalMay 9, 2016

Jigon rahotannin zai mayar da hankali kan sabbin hare-haren da tsageru ke kaiwa kan na'u'rorin hako mai a yankin Niger Delta na Najeriya. A Nijar tsaffin magadan gari na birnin Zinder sun bukaci a gudanar da bincike kan yadda suka tafiyar da iko da dukiyar talakawa.

https://p.dw.com/p/1IkkU