1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma: 08.06.20202

Zainab Mohammed Abubakar
June 8, 2020

A Najeriya wani bincike da hukumar kididdigar jama’a ta gudanar ya gano cewa an samu karin ‘yan kasar da basu da aikin yi saboda matsalar anobar covid 19 da ke ci gaba da shafar tattalin arzikin kasar.

https://p.dw.com/p/3dT3j