A cikin shirin za a ji cewa Shugaba Alassane Ouattara na Côte d’Ivoire ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takara a wa'adi na uku a zaben shugaban kasar na watan Oktoban da ke tafe akwai karin wasu rahotanni da shirye-shirye bayan an saurari labaran duniya.