1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma: 07.01.2019

Mohammad Nasiru Awal
January 7, 2019

A ciki shirin bayan labarun duniya za ku ji cewa mahukunta a kasar Gabon sun ce an murkushe wani yunkurin juyin mulki. A Najeriya sojojin kasa sun ce sun kashe mayakan Boko Haram fiye da 100 a Arewa maso Gabashin kasar.

https://p.dw.com/p/3BA2x