1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 06.11.2019

November 6, 2019

Cikin shirin za a ji matakan hukumomin Najeriya kan kamfanonin sadarwar kasar dangane da rage kudaden da suke karba na Intanet da kuma kira. Gwamnatin kasar Yemen kuwa ta cimma yarjejeniyar zaman lafiya da ‘yan a ware na kudancin kasar.

https://p.dw.com/p/3Salo