1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma, 05.01.2017

Zulaiha Abubakar
January 5, 2018

A cikin shirin za a ji cewa a Najeriyar kungiyar kwadagon kasar ta yi gargadi kan shirin kyale dillalan man kasar su rika shigowa da mai tare da sayar da shi kan farashin da suka zaba a daidai lokacin da ake ci gaba da fuskantar karancin makamashin a sassan kasar.

https://p.dw.com/p/2qQ1v