1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 04.09.2019

Gazali Abdou Tasawa
September 4, 2019

Jigon rahotannin shirin ya duba batun zanga-zangar kyamar baki a Afirka ta Kudu da martanin 'yan Najeriya a kai da kuma ra'ayin masu sharhi kan harakokin yau da kullum a kan wannan matsala da ta haddasa asarar rayuka da ta dukiyoyin jama'a.

https://p.dw.com/p/3P1Dw