1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 01.06.2020

Ramatu Garba Baba
June 1, 2020

A cikin shirin za a ji cewa, Gwamnatin Najeriya ta sassauta dokokin da ta dauka na yakar Coronavirus inda yanzu ta bayar da umarnin a sake bude wuraren ibada sannan a bai wa jiragen sama izinin zurga-zurga a cikin kasar.

https://p.dw.com/p/3d7IC