1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma: 01.06.2016

June 1, 2016

A cikin shirin za ku ji cewa a ranar Alhamis shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai kai ziyara a yankin Ogoni. Tsagerun Niger Delta na cigaba da kai hare-hare kan rijiyoyin mai. A Nijar an yi gargadi game da ambaliyar ruwa.

https://p.dw.com/p/1IyYm