1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yama na DW na 24.10.2017

Salissou Boukari
October 24, 2017

A cikin shirin za a ji cewa wata kotu a Najeriya ta nemi da tsohon shugaban kasar Goodluck Jonathan da ya bayyana a gabanta a matsayin sheida kan badakalar cin hanci ta sayan makammai a lokacin mulkinsa.

https://p.dw.com/p/2mRI9