1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ku saurari shirin rana na DW, 8 ga watan Yuni, 2015

Lateefa Mustapha Ja'afarJune 8, 2015

A shirin na wannan lokaci muna dauke da rahoto dangane da taron kungiyar kasashen G7 masu karfin tattalin arzikin masana'antu da kuma ra'ayoyin 'yan Najeriya bisa halartar taron da sabon shugabansu ke yi. Akwai rahoto kan zaben Turkiya da sauran shirye-shirye.

https://p.dw.com/p/1FdeY