1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
August 7, 2022

A cikin shirin za a ji cewa gwamnatin Najeriya ta fitar da wani sabon tsarin kariya ga makarantun bokon da ke fuskantar barazanar hare-haren 'yan bindiga, a Jamhuriyar Nijar kuwa bukuwan al'ada na sallar Biyanu ne aka soma a karshen wannan mako.

https://p.dw.com/p/4FE4k