1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe

Binta Aliyu Zurmi
May 9, 2022

A Najeriya yayin da aka ruwaito kamfanonin samar da wutar lantarkin kasar na kokarin karin kudade ga masu amfani da wutar lantarkin, al’umma da dama na ta bayyana irin yanayin samun wutar lantarkin a yankunan su.

https://p.dw.com/p/4B0Xh