1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

May 6, 2022

Shirin ya kunshi halin tabarbarewar hada-hada bayan hari da aka kai kan jirgin kasa a tsakanin Kaduna da Abuja a Najeriya. Karin bayani kan ziyarar da Shugaba Buhari ke yi a Ebonyi. An horar da matasa sama da 500 ayyukan tsaro a yankin Diffa.

https://p.dw.com/p/4Atwz